April 17, 2023
Rufe tafsirin Alqur’ani mai girma daga Makarantar Sumayya dake Jaja a Bauchi.

Rufe tafsirin Alqur’ani mai girma daga Makarantar Sumayya dake Jaja cikin garin Bauchi karkashin Rasulul A’azam Foundation(RAAF). A jiya Asabat ne babban malami Kuma Shugaban kungiyar rasulul a,azam ta kasa
Sheikh Muhammad Nur Dass(H) ya ke gabatarwa a duk shekara.
Wannan shine zama na 10 a ciki wannan shekara ta 2023.
Allah ya saka wa malam da alkhairi ya Kara lafiya da Nisan kwana Albarkacin manzo s.a.w.a da Ahlulbaiti A.s
Daga: Fatima Mohammed Sani