October 24, 2023

Ronaldo ke nan da Yarima mai jiran gado na ƙasar Saudiyya, Mohammed Bin Salman a lokacin wani bikin tattaunawa kan gudanar da Gasar Wasannin Game ta Duniya ta Intanet da za a yi a Saudiyya a shekarar 2024.

SHARE:
Labaran Duniya 0 Replies to “Ronaldo ke nan da Yarima mai jiran gado na ƙasar Saudiyya, Mohammed Bin Salman a lokacin wani bikin tattaunawa kan gudanar da Gasar Wasannin Game ta Duniya ta Intanet da za a yi a Saudiyya a shekarar 2024.”