June 2, 2024

Ranar tunawa da Shahadar Imam Khumaini (Q.S) a Hawzar Kano

Ranar tunawa da Shahadar Imam Khumaini (Q.S) wanda yake gudana yanzu haka a Hussainiyyar Rasulul A’azam (sawa) dake Hauzatu Bakirul Ulum (a.s) Danbare, Kan._

Wanda maulana Sautush Shi’a Sheikh Bashir Lawal Kano (h), kuma Shugaban Bangaren Da’awa da Tabligh, na Mu’assasar Rasulul A’azam (sawa), ya ke gabatar da jawabai muhimmai a kan rayuwar Imam Khumaini (q.s).

Yau Lahadi 02-06-2024
24-011-1445.

Karkashin jagorancin maulana Hujjatul Islam Wal Muslimin Sheikh Muhammad Nur Dass (h).

Kuma Wakilin Shari’a Na Ayatullahil Uzmã Sayyid Ali Al-khamena’i (D.Z) a Nigeria.

© Muhammad Ahmed WIS

Jaridar Ahlulbaiti Online

SHARE:
Labaran Duniya 0 Replies to “Ranar tunawa da Shahadar Imam Khumaini (Q.S) a Hawzar Kano”