Jaridar Isar da Sakon Jikokin Manzon Allah (S.A.W)
November 8, 2022
Rahotanni daga Najeriya na cewa, wata kotu a Abuja ta bayar da umarnin iza keyar shugaban Hukumar EFCC Abdulrashid Bawa zuwa gidan yarin Kuje. Ana zarginsa da laifin kin mutunta umurnin kotu na hukumar ta EFCC ta mayar da Naira miliyan 40 da mota kirar Range Rover da ta karbe daga wani tsohon darektan ayyuka na hukumar sojin sama ta Najeriya AVM Rufus Adeniyi.
SHARE:
Labaran Duniya
0 Replies to “Rahotanni daga Najeriya na cewa, wata kotu a Abuja ta bayar da umarnin iza keyar shugaban Hukumar EFCC Abdulrashid Bawa zuwa gidan yarin Kuje. Ana zarginsa da laifin kin mutunta umurnin kotu na hukumar ta EFCC ta mayar da Naira miliyan 40 da mota kirar Range Rover da ta karbe daga wani tsohon darektan ayyuka na hukumar sojin sama ta Najeriya AVM Rufus Adeniyi.”