November 5, 2021

RAAF ta gudanar da taron Mauludi a garin Kura

Daga Muhammad Ahmad Suleiman


 

A jiya Alhamis ne kungiyar shi’a zallah ta RAAF ta gudanar da taron murnar zagowar haihuwar fiyayyen halitta; Annabi Muhammad (SAWA) a karamar hukumar Kura da ke jihar Kano kamar yadda ta saba gabatargabatarwa duk shekara.

Shugaban bangaren tablig na kungiyar, Sautus-Shi’a Sheikh Bashir Lawal Kano (H) shine ya gabatar da lacca a yayin taron.

Ga kadan daga yadda mauludin ya gudana.

 

 

 

SHARE:
Labarin CIkin Hotuna, Rahotanni 0 Replies to “RAAF ta gudanar da taron Mauludi a garin Kura”