December 5, 2021

RAAF ta gudanar da Mauludin Khatma a garin Kano

Daga Muhammad Ahmad Suleiman


MAULIDIN KHATMA NA FIYAYYEN HALITTA ANNABI
MUHAMMAD (SAWA) A DAWANAU 2021-1443
 ﻗﺎﻝ ﺍﻟﻠﻪ ﺳﺒﺤﺎﻧﻪ ﻭﺗﻌﺎﻟﻰ ﻓﻲ ﻣﺤﻜﻢ ﻛﺘﺎﺑﻪ: ” ﻭَﻣَﺎ ﺃَﺭْﺳَﻠْﻨَﺎﻙَ ﺇِﻝَّ ﺭَﺣْﻤَﺔً ﻟِﻠْﻌَﺎﻟَـﻤِﻴﻦَ ” 
ﺍﻷﻧﺒﻴﺎﺀ – ﺁﻳﺔ ‏( ١٠٧ )

Wanda ya gudana yau a masallacin Rasulul A’azam (sawa) dake Dawanau, Kano.
Tare da yaye ɗalibai kimanin hamsin da biyar (55) maza da mata.
A a masallacin Rasulul A’azam (sawa) dake Dawanau, Kano.
karkashin jagorancin maulana
Hujjatul Islam Wal Muslimin
Sheikh Muhammad Nur Dass (H).

Ga kadan daga hotunan yadda taron ya gudana…

I

 

 

 

 

 

SHARE:
Labarin CIkin Hotuna, Rahotanni 0 Replies to “RAAF ta gudanar da Mauludin Khatma a garin Kano”