November 25, 2022

QATAR 2022: Bayan sun ajiye siyasa da rashin kishin kasa a gefe, kasar Iran sun buga tamola inda suka lallasa Wales da ci 2 da 0 a mintocin karshe na gasar kofin duniya na 2022 dake gudana a Qatar.

SHARE:
Labarin Wasanni 0 Replies to “QATAR 2022: Bayan sun ajiye siyasa da rashin kishin kasa a gefe, kasar Iran sun buga tamola inda suka lallasa Wales da ci 2 da 0 a mintocin karshe na gasar kofin duniya na 2022 dake gudana a Qatar.”