September 14, 2023
Nema;Akwai fargaban Garuruwa 50 daga jihohi 13 za,a samu Ambaliyar ruwa Najeriya

Hukumar bada agajin gaugawa a Najeriya Nema tayi gargadin cewa Hasashe yanuna cewa Akwai fargaban samum ambaliyar ruwa a garuruwa hamsin daga cikin jihohi sha uku jihohin sun hada da kano jigawa bauchi yobe taraba da sauransu za,a samu ambaliyan ruwa a wasu garuruwan wadannan jihohin a tsakanin 13 zuwa 17 ga watan da muke ciki na satumba,
Jami,in hulda da jama,a na nema ya bada shawarwari ga jama,ar dake zaune a garuruwan da akayi hasashen samun ambaliyar ruwan yakara dacewa mutane su fahimci cewa ilimine ake amfani dashi wajen bayyana haka.