June 3, 2024

Mayakan Islama a Iraki sun kai hari kan birnin Haifa

Jaridar ahlulbaiti ta ruwaito daga tashar Al-Mayaden ta larabci cewar

Mayakan Islama a Iraki sun kai hari kan birnin Haifa na Falasdinu da ke mamaye

Kungiyar gwagwarmayar Musulunci a kasar Iraki tana ci gaba da kai hare-hare kan mamayar haramtacciyar kasar Isra’ila da jerin gwano na nuna goyon baya ga al’ummar Palastinu da tsayin daka da kuma yin watsi da kisan kiyashi da yakin da ake yi musu.m

 

© Mayaden

SHARE:
Labaran Duniya 0 Replies to “Mayakan Islama a Iraki sun kai hari kan birnin Haifa”