April 20, 2023 Maualana Samahatush Sheikh Saleh Muhammad Sani Zaria a(h) kuma babban sakataren kungiyar Rasulul A’azam (sawa) ta yan Shi’a Zalla, a wajan rufe karatun Ashafa a’a gidan Qadiriyya Kabara Kano. Inda yau Laraba 19-04-2023 dai-dai da 28-09-1444. Sheikh Sidi Musal-kasiyuni Sheikh Nasiru Kabara (h) ya rufe karatun Ashafar. SHARE: Labarin CIkin Hotuna 0 Replies to “Maualana Samahatush Sheikh Saleh Muhammad Sani Zaria a(h) kuma babban sakataren kungiyar Rasulul A’azam (sawa) ta yan Shi’a Zalla, a wajan rufe karatun Ashafa a’a gidan Qadiriyya Kabara Kano. Inda yau Laraba 19-04-2023 dai-dai da 28-09-1444. Sheikh Sidi Musal-kasiyuni Sheikh Nasiru Kabara (h) ya rufe karatun Ashafar.”
April 20, 2023 An Gudanar da Jarrabawar (PUTME) shiga Jami’ar Yusuf Maitama Sule Kano a ayau cikin Yanayi Mai kyau.
April 20, 2023 Jagoran juyin juya halin Musulunci na Iran Ayatullah Sayyid Ali Khamenei ya gana da Al’ummar Khorasan ta Kudu da Sistan da kuma Balochistan.
April 20, 2023 LABARI CIKIN HOTUNA Makwancin Imam Musa Al-kazim (AS) Kenan Cikin Hotuna Ake Sanya Masa Baƙin Kyalle Domin Gabatowan Shahadar Imam Muhammad Jawad (AS).
April 20, 2023 Babban malamin Hauza a najaf al-ashraf samahatu Ayatullah Sheikh Baƙir Irawani (DZ) akan mimbarin darasi bayan kammala bahasin fiƙihu, yana sauraron tambayoyin ɗalibai.