February 12, 2023

Masu Gidajen man fetur sun sake yin barazanar rufe Gidajen man a Nigeriya.

Masu Gidajen man fetur sun sake yin barazanar rufe Gidajen man fetur idan har bankuna sukaci Gaba da bijirewa karbar tsofaffin takardun kuɗi.

Masu Gidajen man Fetur din sunce sune sukafi kowa karbar tsafffin Kudi a Najeriya Amma Kuma idan sun Kai Bankuna sai su bankunan suki karba .

Menene ra’ayoyinku akan wannan Batu?

Kun rungumi tsarin Cashless policy ko kuwa har yanzu Kuna jiran wata matsaya daga CBN ko fadar shugaban kasa?

SHARE:
Rahotanni 0 Replies to “Masu Gidajen man fetur sun sake yin barazanar rufe Gidajen man a Nigeriya.”