August 19, 2021

Majlisin Makokin Abi Abdullahil Hussaini (AS) Daga Cibiyoyin “RAAF” a Najeriya.

Yau alhamis goma ga watan Muharram wanda shine ranar ashura ranar da aka kashe Imam Hussein (AS) da sahabban sa, akayi musu kisan gilla a filin karbala cibiyoyin RAAF sun gudanar da zama na tsawon kwanaki goma domin tunawa da bakin zalunci da kisan da akayiwa iyalan gidan Manzon Allah (AS). Wanda an samu gudanar da zaman a garuruwa kamar haka: Kano,katsina,Kaduna,Bauchi,Dass,Azare,Potiskum,Yola,Bida,Gombe, saminaka, Jama’are da Katagum da sauran cibiyoyin… Allah ya tashe mu tare dasu Imam Hussein (AS) da iyalan sa da sahabban sa.

 

 

Husainiyyar Danbare, Kano

Katsina

Potiskum, Yobe State

Yola

Gombe

Dawanau, Kano State

Bauchi

Minna, Niger State

Bidda, Niger State

Azare, Bauchi State

Dass, Bauchi State

Gayawa, Kano state

Kaduna

 

SHARE:
Labarin CIkin Hotuna 0 Replies to “Majlisin Makokin Abi Abdullahil Hussaini (AS) Daga Cibiyoyin “RAAF” a Najeriya.”