February 27, 2023

Mai magana da yawun NNPP din Sanusi Bature Dawakin Tofa ya ce aƙalla mutum uku ne aka kashe a harin da ƴan APC suka kai ofishin jam’iyyar da yammacin Lahadi.

SHARE:
Labaran Duniya 0 Replies to “Mai magana da yawun NNPP din Sanusi Bature Dawakin Tofa ya ce aƙalla mutum uku ne aka kashe a harin da ƴan APC suka kai ofishin jam’iyyar da yammacin Lahadi.”