September 15, 2023

Ladan Ziyaran Ƙabarin Manzon Allah (S).

 

An ruwaito daga ma’aikin Allah (S) yace: “Wanda ya ziyarci ƙabari na bayan rasuwa ta, kamar wanda yayi hijira ya dawo gareni ne a lokacin da nake raye, idan baku sami dama ba ku aiko mini da sallama, domin zata iso gareni”

Attahzeb 6/3 Sheikh Tousi

SHARE:
Makala 0 Replies to “Ladan Ziyaran Ƙabarin Manzon Allah (S).”