Jaridar Isar da Sakon Jikokin Manzon Allah (S.A.W)
December 12, 2022
LABARI CIKIN HOTUNA Ziyarar ta’aziyyar rasuwar Hujjatul Islam Sheikh Hamza Lawal (R) cikin hotuna, wanda babban sakataren Rasulul-A’azam (RAAF) Hujjatul Islam Sheik Saleh Zaria ya kai gida da makwancin marigayin. Muna addu’an Allah ya amsa addu’oi da akayi.
SHARE:
Labaran Duniya
0 Replies to “LABARI CIKIN HOTUNA Ziyarar ta’aziyyar rasuwar Hujjatul Islam Sheikh Hamza Lawal (R) cikin hotuna, wanda babban sakataren Rasulul-A’azam (RAAF) Hujjatul Islam Sheik Saleh Zaria ya kai gida da makwancin marigayin. Muna addu’an Allah ya amsa addu’oi da akayi.”