June 6, 2024

Kasar Spain ta bi sahun Afrika ta Kudu a shari’ar da ake yi da “Isra’ila” a gaban kotun kasa da kasa

Kasar Spain ta bi sahun Afrika ta Kudu a shari’ar da ake yi da “Isra’ila” a gaban kotun kasa da kasa

Ministan harkokin wajen Spain, José Manuel Albarez, ya sanar da cewa kasarsa na shiga cikin karar kisan kare dangi da Afirka ta Kudu ta shigar a gaban kotun kasa da kasa kan “Isra’ila” da laifukan da ta aikata a Gaza.

© mdn.tv

SHARE:
Labaran Duniya 0 Replies to “Kasar Spain ta bi sahun Afrika ta Kudu a shari’ar da ake yi da “Isra’ila” a gaban kotun kasa da kasa”