Jaridar Isar da Sakon Jikokin Manzon Allah (S.A.W)
February 27, 2023
Kano: Abdulmumin Jibrin ya lashe zaben dan majalisa a NNPP
Tsohon Shugaban Kwamitin Kasafin Kudi na Majalisar Wakilai, Abdulmumin Jubrin Kofa, ya lashe zaben dan Majalisar Kiru da Bebeji daga Jiyar Kano a jam’iyyar NNPP.
Kofa ya kashe zaben ne da kuri’a 46,003, inda ya doke Muhammad Sunusi Kiru na Jam’iyyar APC da ya sami kuri’a 34,590
SHARE:
Labaran Duniya
0 Replies to “Kano: Abdulmumin Jibrin ya lashe zaben dan majalisa a NNPP”