November 17, 2022
Kai tsaye daga wajan maulidin Manzon Allah (sawa) a gidan Alh Sa’id Muhammad Marmara (Alh Uba), Kano.

Yau Alhamis 17-11-2022 dai-dai da 22-04-1444.
Tare da Maulana Sautush-Shi’a Sheikh Bashir Lawal Kano (h).
*Kuma Bangaren Da’awa da Tabligh na Mu’assasar Rasulul A’azam na kasa.
Wanda Gamayyar Iyalansa maza da mata da shi kansa suka saba shiryawa
A kofar gidan su dake unguwar sabon titin mandawari karamar hukumar Gwale, Kano.
Duk a karkashin jagorancin Wakilin Shari’a na Āyatullahil Uzmā Sayyid Ali Al-kamena’i (DZ) a Nigeriya
Maulana Hujjatul Islam Wal Muslimin.
Sheikh Muhammad Nur Dass (h).
_© WIS_DANBARE_KANO