January 5, 2023
KAI TSAYE DAGA GARIN GODIYA KARAMAR HUKUMAR KABO TA JIHAR KANO

Gurin maulidin Manzon Allah (sawa) da Yarsa Sayyida Fatima Azzahra (a.s) kuma makarantar Fatimatuz Zahra (a.s).
_Yau Alhamis: 06-01_2023=12-06-1444.
Inda muke shan gwala-gwalan bayanai daga bakin Maulana:
Sautush-Shi’a Sheikh Bashir Lawal Kano (h), kuma Shugaban Bangaren Da’awa Da Tabligh na Mu’assasar Rasulul A’azam (sawa).
Duk a karkashin jagorancin malanmu
Hujjatul Islam Wal Muslimin
Sheikh Muhammad Nur Dass (h).
Kuma Wakilin Shari’ah Na Āyatullahil Uzmā Sayyid Ali Al-kamena’i (DZ) A Nigeria.
©Muhammad Ahmad Kano.