March 23, 2023
Kafafan Yada Labarai Na Fadin cewa:- Haramtaciyar kasar Isra’ila ta gargadi gomnatin Biden na Kasar Amurka da wasu kasashen turai cewa In Jamhuriyar Musulunci na Iran naci gaba da Infanta Sinadarin Uranium fiye da kashi 60% da takeyi zai zama yanayi mafi hatsari da fuskantar Barazana ga sojojin Haramtaciyar Kasar Isra’ila.

Labaran Duniya
0 Replies to “Kafafan Yada Labarai Na Fadin cewa:- Haramtaciyar kasar Isra’ila ta gargadi gomnatin Biden na Kasar Amurka da wasu kasashen turai cewa In Jamhuriyar Musulunci na Iran naci gaba da Infanta Sinadarin Uranium fiye da kashi 60% da takeyi zai zama yanayi mafi hatsari da fuskantar Barazana ga sojojin Haramtaciyar Kasar Isra’ila.”