January 7, 2023

Jirgin sama samfurin C919 na farko da kasar Sin ta kera da kanta ya isa filin jiragen saman Meilan dake birnin Haikou, inda za a ci gaba da yin aikin gwajin zarga-zirga da shi a hukumance.

SHARE:
Labaran Duniya 0 Replies to “Jirgin sama samfurin C919 na farko da kasar Sin ta kera da kanta ya isa filin jiragen saman Meilan dake birnin Haikou, inda za a ci gaba da yin aikin gwajin zarga-zirga da shi a hukumance.”