January 12, 2024

Jinjirin Watan Rajab Mafifici

Ofishin Babban Marji’in Addini Sayyid Ali Sistani (DZ) dake birnin Najaf sun fitar da sanarnawan cewa gobe Asabar (13/01/2024) shine daya ga watan Rajab na shekarar 1445 hijiriyya.

 

SHARE:
Labaran Duniya 0 Replies to “Jinjirin Watan Rajab Mafifici”