October 10, 2023

Jagora Khamene’i ya halarci bikin yaye dalibai a makarantar horar da dakarun kare juyin juya hali

Jagora Khamene’i ya halarci bikin yaye daliba a makarantar horar da dakarun kare juyin juya hali

Ayatullahi Sayyid Ali Khamene’i, jagoran juyin juya hali kuma shugaban jami’an tsaron kasar Iran ya halarci wata biki da aka gudanar don yaye hadakan daliban da ke karatu a makarantun horarwa a bangarorin aikin Soja a yau Talata 10 ga watan Oktobar 2023.

Bikin dai ya gudana a Jami’ar horar da jami’ai ta Imam Ali (AS)..

SHARE:
Labarin CIkin Hotuna 0 Replies to “Jagora Khamene’i ya halarci bikin yaye dalibai a makarantar horar da dakarun kare juyin juya hali”