May 1, 2023

Iran Za Ta Cigaba Da Tura Jiragen Ruwanta Na Yaki Zuwa Manyan Tekunan Duniya.

 

Kwamandan sojan ruwan Iran Admiral Shahram Irani ya yi bayani akan rawar da sojan ruwan na Iran su ka taka wajen tabbatar da tsaro , yana mai yin ishara da yadda yankin kudancin kasar ta ruwa yake da iyaka da tekukan na kasa da kasa.

Admiral Shahram Irani ya kuma ce, tun kawo karshen kallafaffen yaki daga 1988 zuwa yanzu, nauyin da ya rataya a wuyan sojan ruwan kasar shi ne kare sufurin jiragen ruwa,don haka ruwa wani sashe ne na tsaron kasar ta Iran.

Admiral Shahram Irani ya kuma ce; Abokan aikinmu da suke cikin ayarin jiragen ruwan da aka tura zuwa yankuna na kasa da kasa da suke cikin teku, suna gudanar da aikinsu kamar yadda

SHARE:
Labaran Duniya 0 Replies to “Iran Za Ta Cigaba Da Tura Jiragen Ruwanta Na Yaki Zuwa Manyan Tekunan Duniya.”