October 9, 2023

Iran ta nuna goyon bayanta ga Falasɗinawa Wani bayani da ya fito daga kamfanin dillancin labaru na Iran ISNA, ya ambato wani mai bai wa jagoran addini na Iran, Ayatollah Ali Khamenei na nuna goyon baya ga Falasɗinawa game da harin da suka ƙaddamar kan Isra’ila. An ambato Rahim Safayi na cewa “Muna taya mayaƙan Falasɗinu murna.” Ya ƙara da cewa “Za mu ci gaba da mara wa mayaƙan Falasɗinawa baya har sai an ƴantar da Falasɗinu da kuma birnin Ƙudus.”

SHARE:
Labaran Duniya 0 Replies to “Iran ta nuna goyon bayanta ga Falasɗinawa Wani bayani da ya fito daga kamfanin dillancin labaru na Iran ISNA, ya ambato wani mai bai wa jagoran addini na Iran, Ayatollah Ali Khamenei na nuna goyon baya ga Falasɗinawa game da harin da suka ƙaddamar kan Isra’ila. An ambato Rahim Safayi na cewa “Muna taya mayaƙan Falasɗinu murna.” Ya ƙara da cewa “Za mu ci gaba da mara wa mayaƙan Falasɗinawa baya har sai an ƴantar da Falasɗinu da kuma birnin Ƙudus.””