September 18, 2021

Imam Khamenei Ya Gana Da Zakarun Wasan Iran

Daga Muhammad Bakir Muhammad


Biyo bayan nasarar da yan wasan kasar Iran suka yi a gasar wasanni na kasashen duniya (Olympics) zakaru daga yan wasan kasar ta Iran da suka gwabza a kasar Tokyo wadanda suka ciyo lambobin yabo sun gana da Jagora Ayatullahi Khamenei a yau Asabat 18 ga watan Satumba. Ganawar ta kasance bisa dokokin kiyaye lafiya.
Taron ya gudana a Husainiyyar Imam Khomeini.

Ga kadan daga yadda ganawar ta gudana.

 

 

 

 

 

 

 

SHARE:
Labarin CIkin Hotuna, Labarin Wasanni 0 Replies to “Imam Khamenei Ya Gana Da Zakarun Wasan Iran”