February 25, 2023

Hukumar yaƙi da rashawa a Najeriya, ICPC, ta ce tama wani mutum ɗauke da tsofaffi da kuma sababbin garin kuɗi naira miliyan biyu a Jihar Bauchi. ICPC ta ce an kama mutumin ne yayin da yake shirin kai wa wani ɗan siyasa kuɗin a Jihar Gombe mai maƙwabtaka.

SHARE:
Labaran Duniya 0 Replies to “Hukumar yaƙi da rashawa a Najeriya, ICPC, ta ce tama wani mutum ɗauke da tsofaffi da kuma sababbin garin kuɗi naira miliyan biyu a Jihar Bauchi. ICPC ta ce an kama mutumin ne yayin da yake shirin kai wa wani ɗan siyasa kuɗin a Jihar Gombe mai maƙwabtaka.”