August 27, 2023

Hare-haren ’yan bindiga ya janyo shafe watanni 7 ana rufe makarantu a karamar hukumar Rijau ta jihar Neja

Iyayen yara a yankin karamar hukumar Rijau ta jihar Neja sun koka kan yadda rufe makarantun sakandire da aka yi na tsawon watanni 7 a yankin ke haifar da koma baya a fannin karatun ’ya’yansu.

Sama dai da makarantu 20 ne gwamnati ta bayar da umarnin rufewa tun farkon wannan shekara bayan da ayyukan ’yan ta’adda ke kara ta azzara a yankin.

 

SHARE:
Labaran Duniya 0 Replies to “Hare-haren ’yan bindiga ya janyo shafe watanni 7 ana rufe makarantu a karamar hukumar Rijau ta jihar Neja”