May 24, 2024

Gwamnatina tarayya ta fara aikin gina gidaje a Yobe

Karamin Ministan Gidaje da Raya Birane Abdullahi Gwarzo tare da Gwamnan Jihar Yobe, Mai Mala Buni sun yi bikin kaddamar da ginin gidaje 250 a Damaturu a karkashin Renewed Hope Estate.

Gwamnati mai ci a kasar ce ta kaddamar da aikin don samar da matsuguni masu rahusa ga miliyoyin ‘yan Najeriya ta yadda za a cike gibin gibin gidaje a kasar.

SHARE:
Tarbiyyan Yara 0 Replies to “Gwamnatina tarayya ta fara aikin gina gidaje a Yobe”