April 24, 2023

Gwamnatin Najeriya ta ce ta shirya motoci domin fara aikin kwaso ‘yan kasar da ke a Sudan.

 

Wannan na zuwa ne yayin da daliban kasar da ke karatu a Sudan din suka kwashe kwanaki suna ta kiraye-kirayen neman dauki.

Sudan dai ta fada cikin mumunar rikici inda ake ta kashe-kashe.

SHARE:
Labaran Duniya 0 Replies to “Gwamnatin Najeriya ta ce ta shirya motoci domin fara aikin kwaso ‘yan kasar da ke a Sudan.”