August 16, 2023

Gwamnatin Kano ta kaddamar da dashen itatuwa har sama da miliyan daya

Gwamnatin jihar Kano dake arewacin Najeriya ta kaddamar da bikin dashen itatuwa na shekarar 2023 har sama da miliyan guda a wani mataki na aiwatar da yarjejeniyar Paris kan sauyin yanayi a duniya.

Da yake kaddamar da shirin, gwamnan jihar Injiniya Abba Kabir Yusuf ya ce, za a shafe makonni  biyu ana aikin dashen a sassan jihar, kuma itatuwan da za a dasa sun kunshi nau`ika daban daban.

 

©cri

SHARE:
Labaran Duniya 0 Replies to “Gwamnatin Kano ta kaddamar da dashen itatuwa har sama da miliyan daya”