October 9, 2023

Gwamnan jihar Kano, Alhaji Abba Kabir Yusuf Ya ziyarci babban ofishin Hukumar Hisbah na jihar, wajen tantance Ma’aurata Maza da Mata da Gwamnatin jihar Kano Zataiwa Auran gata. Gwamna ya karbi faretin Girmamawa daga jami’an Wannan Hukuma. Haka Kuma ya zagaya wannan Hukumar domin ganin Halin da take ciki, tare da bada Umarnin dawo da martabar wannan hukumar. Haka Kuma ya zagaya domin ganin irin kayayyakin laifin da Hukumar ta Hisbah ta kama daga wajen bata gari irin su, Giya, Sholisho, Da sauran kayan laifi.

SHARE:
Labaran Duniya 0 Replies to “Gwamnan jihar Kano, Alhaji Abba Kabir Yusuf Ya ziyarci babban ofishin Hukumar Hisbah na jihar, wajen tantance Ma’aurata Maza da Mata da Gwamnatin jihar Kano Zataiwa Auran gata. Gwamna ya karbi faretin Girmamawa daga jami’an Wannan Hukuma. Haka Kuma ya zagaya wannan Hukumar domin ganin Halin da take ciki, tare da bada Umarnin dawo da martabar wannan hukumar. Haka Kuma ya zagaya domin ganin irin kayayyakin laifin da Hukumar ta Hisbah ta kama daga wajen bata gari irin su, Giya, Sholisho, Da sauran kayan laifi.”