April 17, 2023
Gwamna Zulum ya biya ma’aikata albashin watan Aprilu…

Gwamna Zulum ya biya ma’aikata albashin watan Aprilu…
Wannan na zuwa ne kwanaki 3/4 gabanin ƙaramar sallah dake tafe,
Hakan zai baiwa ma’aikatan jihar Borno damar tunkarar shagulgulan sallar cikin shiri.
To sai dai, wasu na fargabar yadda wata zai yi musu tsayi, ganin yadda albashin yazo mako guda kafin lokacin biyansa.