February 25, 2023

Gwamna Ganduje kan layi don kada kuri’ar sa a Kano

2023🗳️: Gwamnan Kano kenan Dr. Abdullah Umar Ganduje akan layi dan kaɗa ƙuri’a a mazaɓar garin Ganduje dake ƙaramar hukumar Dawakin Tofa.

📸 Abdurrahm


 

SHARE:
Rahotanni 0 Replies to “Gwamna Ganduje kan layi don kada kuri’ar sa a Kano”