January 12, 2024

Falalar Ranar 1 Ga Watan Rajab.

Amjad Mukhtar Imam 

An ruwaito daga Manzon Allah (S) yace: “Wanda ya azumci ranar farko na watan Rajab aljanna ta wajaba gareshi”

 

Masdar: إقبال الأعمال Juz’i na 3 Shafi na 191.

SHARE:
Makala 0 Replies to “Falalar Ranar 1 Ga Watan Rajab.”