February 25, 2023

EFCC ta fara cafke masu karya dokokin zaɓe a Nigeria

 

Wata mata mai suna Maryam Mamman Alhaji, kenan da hukumar yaƙi masu yiwa tattalin arzikin ƙasa zagon ƙasa EFCC ta cafke a yankin Badarawa dake jihar Kaduna dauke da katin zaɓe guda 18.

Hakazalika an kama wani mutum yana yunkurin siyan kuri’ar masu zaɓe a yankin Gidan Zakka dake ƙaramar hukumar Dala a jihar Kano, da wani shima a Abuja.

📷 EFCC

SHARE:
Rahotanni 0 Replies to “EFCC ta fara cafke masu karya dokokin zaɓe a Nigeria”