February 27, 2023

Danjuma Goje ya sake lashe zaben Sanata karo na 4 a Gombe

Tsohon Gwamnan Jihar Gombe, Danjuma Goje, ya sake lashe zaben Sanatan Gombe ta Tsakiya a karo na shida a jam’iyyar APC.

Goje ya lashe zaben ne da kuri’a 102,916, inda ya doke babban abokin hamayyarsa na PDP, Aliyu Abubakar wanda ya sami kuri’a 37,970

Daga Haruna Gimba Yaya, Gombe da Sani Ibrahim Paki

SHARE:
Labaran Duniya 0 Replies to “Danjuma Goje ya sake lashe zaben Sanata karo na 4 a Gombe”