March 18, 2023

Dan takarar gwamna na jam’iyyar APC mai mulki a jihar Kano, Dr Nasiru Yusuf Gawuna ya kada kuri’a a mazabarsa da ke karamar hukumar Nasarawa a jihar Kano.

SHARE:
Labaran Duniya 0 Replies to “Dan takarar gwamna na jam’iyyar APC mai mulki a jihar Kano, Dr Nasiru Yusuf Gawuna ya kada kuri’a a mazabarsa da ke karamar hukumar Nasarawa a jihar Kano.”