November 23, 2022

Dalibai sun kashe dan uwansu a Sokoto bisa zargin satar wayar salula. Jaridar DailyTrust ta ce daliban na Sultan Abdurrahman College of Health Technology da ke Gwadabawa sun lakada wa matashin mai suna Lukman duka domin tilasta masa amsa laifin da suke zargin sa, lamarin da ya yi ajalinsa. Ya kuke kallon irin wannan hukuncin da ba na hukuma ba?

SHARE:
Labaran Duniya 0 Replies to “Dalibai sun kashe dan uwansu a Sokoto bisa zargin satar wayar salula. Jaridar DailyTrust ta ce daliban na Sultan Abdurrahman College of Health Technology da ke Gwadabawa sun lakada wa matashin mai suna Lukman duka domin tilasta masa amsa laifin da suke zargin sa, lamarin da ya yi ajalinsa. Ya kuke kallon irin wannan hukuncin da ba na hukuma ba?”