February 21, 2023

Da dumi-dumi: An kara tsawaita wa’adin karbar tsoffin kudi

Babban Bankin Najeriya CBN Ya Umurci ‘Yan Najeriya Da Su Kai Tsoffin Kudadensu Bankuna Har Na Tsawon Kwanaki 70.

Uwar gidan shugaban kasa Aisha Buhari ce ta wallafa takaddar a shafinta na Facebook.

SHARE:
Rahotanni 0 Replies to “Da dumi-dumi: An kara tsawaita wa’adin karbar tsoffin kudi”