February 2, 2023
CBN ya umurci bankuna da su fara bada sabbin kudi akan kanta

Wannan umarnin na Babban Bankin Najeriya, CBN na zuwa ne yayin da ‘yan Najeriya ke kokawa kan wahalar da suke sha wajen cire sabbin kudadde ta na’urorin ATM kawai.
Labaran Duniya
0 Replies to “CBN ya umurci bankuna da su fara bada sabbin kudi akan kanta”
Ahlul Baiti