MATAMBAYI BA YA BATA
Tare da Baban Hadiza Shekaran jiya ina nazarin wani littafi mai suna: Hudubobin Juma’a da idodi biyu, daya daga cikin litattafan da aka tattare hudubobin maulana Shek Muhammad Nasir Muhammad limamin masallacin waje a cikin birnin Kano, wanda gwamnatin malam Ibrahim shekarau ta dauki nauyin buga shi. Littafin yana dauke da hudubobi guda sittin da […]