Ahlul Baiti

Jaridar Isar da Sakon Jikokin Manzon Allah (S.A.W)

Category: Shubuhohi Da Raddodin Su

July 11, 2022

Shi’ar Landan

  Abu Ahmad Bin Sa’id yace: “Na Fara tunanin mu Shirazawa Yakamata mufara kai Hujumi zuwa ga Marja’iyyar Yan Wilayatul Faqih bisa aikin Yaranta na Qom irinsu Abdullahi Fodiyyah na cin Zarafin Marji’inmu Samahatu Sayyid Sadiq Ash-shirazi Hafizahullah da Sukeyi.” Su dai shirazawa sune masu Taklidi kwaikwayon Malamin nan Sadiq Shirazi, su akewa lakabi da […]

December 23, 2021

Amsar Marji’ai akan Mahimman Tambayoyi Goma (1)

AS-SHI’A AL-IMAMIYYA: MANYAN TAMBAYOYI GOMA DA AMSOSHIN MARJI’AN SHI’A A KANSU Da Sunan Allah Mai Rahma Mai Jinkai Zuwa ga babban malami, mai kira zuwa ga Allah, abin girmamawa Sheikh Tajuddin al-Hilali Wakili a babban Kwamitin Musulunci mai babban kokar (na samar da fahimtar-juna), Kuma wakili a kungiyar kokarin samar da kusantar-juna a tsakanin Musulmi […]

September 24, 2021

Ayat. M. Shirazi: Akidar Takfiriyya Ta Shafa Wa Musulunci Kashin Kaji A Lokacin Da Duniyar Take Kishirwar Musuluncin

Muhammad Awwal Bauchi   Ayatullah al-Uzma Sheikh Nasir Makarem Shirazi, daya daga cikin manyan maraja’an duniyar Shi’a da ke birnin Qum na Jamhuriyar Musulunci ta Iran ya bayyana cewar duniya tana kishirwar Musulunci, to sai dai akidar takfiriyya ta shafa wa Musulunci kashin kaji. Don haka bayanin matsaloli kawai bai wadatar ba, face dai wajibi […]

August 22, 2021

SUJJADA A KAN TURBA

Daga Mujtaba Adam Babu shakka dukkan malaman Musulmi sun hadu a kan ingancin yin sujjada a kan qasa da dangoginta ba tare da togaciya ba, amma abin mamaki sai aka samu wani sashe na Musulmai suke jefa ishkali tare da yin zargi a bisa zato game da yin sujjada a kan turba musamman turba Husainiyya […]

You are here: Page 1