Ahlul Baiti

Jaridar Isar da Sakon Jikokin Manzon Allah (S.A.W)

Category: Noma da Kiwo

January 3, 2023

Yadda sunan Coca-Cola ya samo asali.

Daga Saliaddin Sicey   Mai yiwuwa ka taba jin cewa lemon Coca-Cola na dauke da wasu sinadarai wadanda ke iya sa mutune su riƙa matuƙar sha’awar shan sa: wato hodar iblis. (Cocaine) 🍾Sunan Coca ya samo asali ne daga ganyen coca inda mutumin daya ƙirkiro lemon John Pemberton, dake sayar da magunguna a birnin Atlanta […]

September 20, 2022

Sana,ar kiwon kunama

Sana’ar kiwon kunama ke nan a wani kauyen dake birnin Shijiazhuang na lardin Hebei na kasar Sin, sana’a ce da ta taimaka ga ci gaban rayuwar manoman wurin. A kan yi amfani da kunama don sarrafa magunguna a kasar Sin. Jama’a shin kuna kiwon kunama a wajajen ku? Yaya amfanin ta?

September 11, 2022

Noma Tushen Arziki.

Yadda ake himmatuwa wajen girbin gyada ke nan a yankin Fengrun na birnin Tangshan dake lardin Hebei na kasar Sin. Jama’a shin kuna noman gyada a wannan lokaci? Yaya sana’ar take gudana a wajenku?

August 21, 2022

dole ne a shigar da takin zamani da amfanin gona na kasar Rasha cikin kasuwar kasa da kasa lami lafiya, in ba haka ba, za a iya gamuwa da matsalar karancin hatsi a shekara mai zuwa.

Babban sakataren MDD Antonio Guterres, ya ce dole ne a shigar da takin zamani da amfanin gona na kasar Rasha cikin kasuwar kasa da kasa lami lafiya, in ba haka ba, za a iya gamuwa da matsalar karancin hatsi a shekara mai zuwa. Antonio Guterres ya yi rangadi a cibiyar sulhu kan jigilar hatsi zuwa […]

You are here: Page 1