Ahlul Baiti

Jaridar Isar da Sakon Jikokin Manzon Allah (S.A.W)

Category: Labaran Duniya

September 13, 2023

Nijar Ta Yanke Huldar Soji Da Ke Tsakaninta Da Benin

Sabbin mahukunta a Nijar sun yanke huldar soji da ke tsakaninsu da makwabciyarsu Benin, suna masu zarginta da bari a yi amfani da kasar domin jibge sojoji da kayan yakin da ECOWAS za ta yi aiki da su don yiwuwar kai musu hari. A wata sanarwa da sojojin suka karanta a gidan talabiji na kasar […]

September 13, 2023

Libiya : Adadin Mamata Sanadin Ambaliyar Ruwa Ya Zarce 5,000

Adadin mutanen da suka mutu sanadin ambaliyar ruwan a birnin Derna ya karu zuwa 5,300, kamar yadda mahukunta a yankin suka bayyana. Dubban mutane ne suka bace a birnin Derna sanadin ambaliyar ruwa da mahaukaciyar guguwa da aka yi lakabi da Daniel ta jawo a kasar Libya. “Akalla mutum 5,300 ne suka mutu a birnin […]

September 13, 2023

Madoro Ya Fara ziyarar aiki a Beijin

  Shugaban kasar Chaina Xi Jinping ya tarbi tokwaransa na kasar Venezuela Nicolas Madoro a safiyar yau a birnin Bejin ya kuma bayyana cewa daga yanzu dangantaka tsakanin Chaina da Venezuela ta musamman ce. Tashar talabijin ta Almayadeen ta nakalto tashar talabijin ta gwamnatin kasar Chaina na watsa jawabin Xi Jinping kai tsaye, a safiyar […]

September 10, 2023

​Kungiyar Tarayyar Afrika Ta Zama Mamba A Kungiyar G20

  Wannan na zuwa ne a daidai lokacin da shugabannin da gwamnatocin kungiyar suka hadu a birnin New Delhi na Indiya. Dama kafin hakan Firaministan Indiya, wanda kasarsa ke shugabancin kungiyar a wannan karo, Narendra Modi, ya bayyana kyakyawan fatansa na ganin gungun kasashe mambobin kungiyar ya fadada, ta hanyar karbar kungiyar AU a matsayin […]

You are here: Page 2