Ahlul Baiti

Jaridar Isar da Sakon Jikokin Manzon Allah (S.A.W)

Category: Halittun gida Dana daji

May 21, 2024

Asalin yadda hankaka yake yin karuwa

Asalin yadda hankaka yake yin karuwa shine, kamar kowanne tsuntsu shima hankaka macen tana yin kwai ne kamar guda uku zuwa shida. Sannan kuma sai tayi kwanci daganan ta kyankyashe. Bahaushe yace “hankaka maida dan wani naka”, wannan karin maganar wani hasashe ne na malam bahaushe dan yana ganin hankaka kandauki kwai na kaza ko […]

You are here: Page 1