October 7, 2021

Buhari ya gabatar da kasafin kudi na 2022 a gaban majalisar tarayya

Balarabe Idriss


A yau Alhamis ne shugaba Muhammadu Buhari ya gabatar da kasafin kudi na 2022 a gaban majalisar tarayyar Nijeriya a birnin Abuja.

An yi shiri na musamman da kuma tsaurara tsaro a malisar kafin gabatar da kudin.
Rahotonni sun nuna cewa an fara gabatar da kasafin kudin ne da misalin karfe 12 na rana.

Kasafin kudin da na bad’i adadin ya kai naira tiriliyan 16.39.

An tsaurara tsaro a majalisar da kuma sanya ido kan shige da fice inda babu mai shiga sai wanda ya nuna shaidar izinin shiga ga jami’an tsaro

SHARE:
Rahotanni 0 Replies to “Buhari ya gabatar da kasafin kudi na 2022 a gaban majalisar tarayya”