October 21, 2021

Bayyanar Nnamdi Kanu a gaban kotu yau: An tsaurara tsaro a birnin Abuja

Daga Muhammad Bakir Muhammad


 

A yau Alhamis 21 ga watan Oktoba ne shugaban masu rajin kafa kasar Biafra (IPOB) wato Nnamdi Kanu ya bayyana a gaban babbar Kotu a birnin tarayya Abuja.

An tsaurara tsaro sosai kana kuma an hana yan jaridu da wasu lauyoyi shiga harabar Kotun saboda tabbatar da samuwar tsaro.

Ga kadan daga yadda lamarin ke tafiya yanzu haka daga bakin kotun.

 

 

 

 

 

SHARE:
Rahotanni 0 Replies to “Bayyanar Nnamdi Kanu a gaban kotu yau: An tsaurara tsaro a birnin Abuja”