February 25, 2023
Atiku ya kada kuri’arsa

Dan takarar shugaban kasa na Jam’iyyar PDP, Atiku Abubakar, ya kada kuri’arsa a mahaifarsa da ke Jihar Adamawa.
Labaran Duniya
0 Replies to “Atiku ya kada kuri’arsa”
Ahlul Baiti