February 25, 2023

Ana rabon kayan zabe a Dutsen Alhaji, Abuja

Komai na tafiya cikin lumana a makarantar firamare da ke unguwar Dutsen Alhaji a Abuja, inda jami’an zabe suke karbar kayan aiki.

Su ma jama’a sun yi fitar-dango domin tabbatar da rumfar zabensu da kuma samun tantancewa.

Hoto: Vincent Ayuba.

SHARE:
Labaran Duniya 0 Replies to “Ana rabon kayan zabe a Dutsen Alhaji, Abuja”